
Duba wata Dabarar yanda zaka sace Zuciyar Budurwar da kake Kauna Farar daya"
Monday, 14 September 2020
Comment
FARKON HADUWARKU yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO a haduwar farko, lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace to kasamu wata hanya wadda zaku ringa haduwa kuna fira,
A cikin firar kada ka kuskura ka nuna mata alamomin So ka kyaleta zuwa gaba zata sani kayi kokarin sakata daria a lokacin da kuke tare, idan kuka fara shakuwa ka ringa nuna mata duk duniya bakaga macen data tsaru ba kamarta amma kada ka zaKe a wannan fannin,
Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma zuwa lokachin ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,a ne ya mallaki zuciyar wannan tsadaddiyar yarinyar ?
Idan har ta basar da zanchen tofa kachi gari ko kuma tace ma wani ne kuma taKi fada maka sunansa to kai din take nufi sai achigaba da buga Harqallah
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Duba wata Dabarar yanda zaka sace Zuciyar Budurwar da kake Kauna Farar daya""
Post a Comment
Tell us what you think about this article?