
Ansu fati' ya karya tarihin shekaru 95 aqasar spain
Wednesday, 9 September 2020
Comment
Fati wanda ya zura kwallon ta sa a minti na 32 da fara wasa baya ga wannan tarihin ya kuma kafa tarihin zamowa dan wasan mafi karancin shekaru daya zura kwallo a gasar cin kofin zakarun Turai da kuma Laliga cikin kakar da ta gabata.
Ya yin wasan na ranar Lahadi ta sanadin Fati ne kasar ta Sipaniya ta samu bugun fenariti wanda dan wasan baya Sergio Ramos na Real Madrid ya zura kwallon tun a minti na 3 da fara wasa gabanin ya kara kwallo ta biyu a minti na 29.
Nasarar zura kwallayen biyu ta Ramos mai tsaron bayan Real Madrid ya nuna cewa yana da kwallaye 10 a jere da ya zurawa Sipaniya cikin wasanni 15 na baya-bayan nan ya yinda yake da jumullar kwallaye 23 dai dai da Afredo di Stefano.
Shima dai sabon dan wasan da Manchester City ta saya daga Balencia, Ferran Torres da ya shiga fili bayan dawowa daga hutun rabin lokaci ya rufewa Sipaniya da kwallonta ta 4 a minti na 84 da fara wasa.
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Ansu fati' ya karya tarihin shekaru 95 aqasar spain "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?