CORONA: Sama Da Aure Dari Uku Ne Ya Mutu A Kano A Lokacin Dokar Kulle, Cewar Hukumar Hisbah
Thursday, 10 September 2020
Comment
Hukumar Hisba ta Kano ta koka game da karuwar yawaitar mutuwar aure a tsakanin ma’aurata a Kano, tana mai cewa a lokacin dokar zaman kulle kadai an saki matan aure guda dari uku da hudu a nan jihar Kano.
Babban Daraktan Hukumar Hisba ta jihar Kano, Dr. Aliyu Musa Kibiya shine ya bada wadannan alkaluma, sa’ilin da yake hira da manema labarai game da aiyukan hukumar Hisbah a Kano.
Dr. Aliyu ya baiyana damuwar sa game da yadda tun lokacin da aka samu barkewar annobar corona a Kano zuwa yanzu, aka samu salwantar aure har guda dari uku da hudu. Daga nan sai ya yi kira ga ma’aurata da su kasance masu hakuri da yin gaskiya a tsakanin su domin samun raguwar sakin aure a jihar Kano.
Babban Daraktan ya ce a makon da ya gabata kadai sun karbi korafe –korafe akan zamantakewar aure guda 46, inda daga cikinsu suka samu nasarar warware guda 33 yayin da guda uku kuma aka tura su zuwa kotu.
Source: Rariya Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "CORONA: Sama Da Aure Dari Uku Ne Ya Mutu A Kano A Lokacin Dokar Kulle, Cewar Hukumar Hisbah"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?