An yiwa wasu yara guda 2 kyautar naira miliyan 43, bayan an iske su suna aikin makaranta a wajen sayar da abinci
Wednesday, 2 September 2020
Comment
Wani hoto na wasu yara guda biyu dake yawo a shafukan sadarwa suna aikin makaranta a gaban wani wajen cin abinci ya taba zuciyar mutane da dama Iyayen yaran baza su iya biyan kudin data ba, hakan ya sanya suka fito bakin wannan wajen cin abinci domin yin amfani da WiFi na wajen.
Mutane da yawa da suka nuna tausayawarsu ga wadannan yara sun nuna kokarinsu na taimakawa, inda suka bude wani shafi na neman taimako Wasu 'yan gudun hijira a birnin California sun samu tallafi daga wajen mutane da dama bayan an wallafa hotunan wasu yara kanana guda biyu da suke amfani da WiFi na wajen sayar da abinci domin gabatar da aikin makarantarsu.
Hoton da aka wallafa kimanin mako guda da ya wuce a shafukan sadarwa, ya nuna jajircewa ta yaran da suka fito daga gidan da basu da hali, inda suka dage wajen karatu duk da wannan yanayi da ake ciki na coronavirus.
A rahoton da NBC News ta fitar, yaran dalibai ne na Salinas City Elementar, wacce tace tayi kokarin bayar da intanet ga iyalan wadannan yara. Sai dai kuma wadanda suka ga wannan hotuna na yaran, sun nuna rashin jin dadinsu akan wadannan yaran,
inda suka yi kokarin taimakawa wajen kawo karshen halin da suke ciki. Hakan ya sanya suka bude shafin yanar gizo, suka sanya mishi suna GoFundMe, inda wata mai suna Jackie Lopez, wacce ta samu damar magana da iyayen yaran ta bude.
A cewar NBC, Lopez ta gano cewa ana shirin korar iyayen yaran daga karamin gidan da suke zaune a ranar Litinin din data gabata 31 ga watan Agusta, shafin da suka bude ya samu nasarar tara har naira miliyan 43.
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Two students sit outside a Taco Bell to use Wi-Fi so they can 'go to school' online.— Kevin de Leόn (@kdeleon) August 28, 2020
This is California, home to Silicon Valley...but where the digital divide is as deep as ever.
Where 40% of all Latinos don't have internet access. This generation deserves better. pic.twitter.com/iJPXvcxsLQ
A cewar NBC, Lopez ta gano cewa ana shirin korar iyayen yaran daga karamin gidan da suke zaune a ranar Litinin din data gabata 31 ga watan Agusta, shafin da suka bude ya samu nasarar tara har naira miliyan 43.
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "An yiwa wasu yara guda 2 kyautar naira miliyan 43, bayan an iske su suna aikin makaranta a wajen sayar da abinci"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?