An kama wani mutum da ya saci kifi ya boye su a ƙugunsa a wani babban kanti (Hotuna)
Wednesday, 2 September 2020
Comment
An kama wani mutum mai ƙananan shekaru da kifin gwangwani jere a ƙugunsa yayin da ya tafi yin siyayya a wani babban kanti.
Wani mai amfani da dandalin sada zumunta ta Facebook, Segun Aveileth Oyedele da ya wallafa labarin ya ce mutumin ya shiga kantin ne kamar ya tafi yin siyayya.
Amma daga bisani sai wani daga cikin masu sayar da kaya a kantin ya lura cewa akwai alamar wani matsala tattare da ƙugun mutumin kamar yadda LIB ya ruwaito.
Da aka tilasta masa ya ɗaga rigarsa sai aka gano ya yi ɗamara da kifin gwangwani har guda shida cikin gajeren wandonsa da nufin ya fice da su ya tafi ba tare da ya biya kudi ba.
Ga cikakken hotunan a ƙasa:
Ma'abota amfani da dandalin sada zumunta sun bayyana ra'ayoyin su game da lamarin inda wasu ke cewa yunwa ce ta saka ya aikata hakan
kuma ayi masa afuwa wasu kuma na ganin rashin godiyar Allah ne da kwaɗayi.
Source: Legit.ng
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "An kama wani mutum da ya saci kifi ya boye su a ƙugunsa a wani babban kanti (Hotuna) "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?