
A kan tsaro: Fitaccen Malami ya zazzagi Buhari, ya ce bashi da amfani (Kalli Bidiyo)
Sunday, 6 September 2020
Comment
Sannanen abu ne idan aka ce matsalar tsaro ta ki ci balle cinyewa a arewacin Najeriya. Da farko mayakan ta'addancin Boko Haram sun addabi yankin arewa maso gabas, amma yanzu 'yan bindiga sun gangaro yankin arewa ta yamma da ta tsakiya.
Ya yi fatan kada Allah ya sake gwadawa 'yan Najeriya mulki irin wannan wanda ke cike da tashin hankali. Ya bukaci gwamnati da ta tashi tsaye wurin bai wa rayukan jama'a da dukiyoyinsu kariya, domin kuwa hakan yana daga cikin hakkin jama'a a kan gwamnatin.
Ga bidiyon a kasa:
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "A kan tsaro: Fitaccen Malami ya zazzagi Buhari, ya ce bashi da amfani (Kalli Bidiyo)"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?