
Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kano zata bude Makarantu Litinin Me zuwa 10/Agusta/2020
Monday, 3 August 2020
Comment
Rahotanni dake fitowa daga Jihar Kano na cewa gwamnatin Jihar ta amince da bude makarantu dan zana jarabawar karshe ta Sakandare mako me zuwa.
Hakan na kunshene cikin sanarwar da kwamishinan Ilimin jihar Muhammad Sanusi Saidu Kiru ya sakawa hannu.
Sanarwar tace Ranar Litinin me zuwa, 10 ga watan Augusta ne udan Allah ya kaimu za’a bude makarantun jihar Kano.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kano zata bude Makarantu Litinin Me zuwa 10/Agusta/2020"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?