
Yanzu-Yanzu: DSS sun gayyaci Ghali Na’abba bayan da ya caccaki shugaba Buhari kan tsaro
Ghali wanda yana daya daga cikin wamda suka kafa kungiyar NCFront dake kokarin ganin ta cire Najeriya daga halin kaka nikayi da take ciki yayi hira da Channelstv. Hutudole ya ruwaito muku cewa Ghali a hirar yace gwamnatin shugaba Buhari ta gaza akan harkar tsaro.
Da yake tabbatar da gayyatar DSS din, me magana da yawun NCFront, Tanko Yunusa yace an aikewa Ghali Na’abba takardar gayyatar ne a jiya, Juma’a. Hutudole ya samo muku cewa tsohon kakakin majalisar wakilan zai amsa gayyatar ne da misalin karfe 12 na ranar Litinin me zuwa.
NCFront ta bukaci membobinta a dukkan fadin Najeriya da su zama cikin shiri akan abinda ka iya faruwa.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanzu-Yanzu: DSS sun gayyaci Ghali Na’abba bayan da ya caccaki shugaba Buhari kan tsaro"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?