Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa jarumar Kannywood Fadila Muhammad rasuwa
Saturday, 29 August 2020
Comment
Allah ya yi wa fatacciyyar jarumar Kannywood Fadila Muhammad ta rasu. Ta rasu ne a daren ranar Juma’a, 28 ga watan Agusta. Kafin mutuwarta jarumar ta fito a fina-finai
da dama da suka hada da Basaja, Bikin Yar Gata, Hubbi, Karfen Nasara, Mai Farin Jini, Na Hauwa da dai sauransu. Tuni manyan jaruman masana’antar suka fara nuna alhini da juyayi na rashin wannan abokiyar sana’arsu da suka yi a shafukansu na Instagram.
Maryam Booth ta wallafa: “Inna lillahi wa inna ilayhir rajiun Inna lillahi wa inna ilayhir rajiun Innalillaywa inna ilayhir rajiun Ubangiji Allah yajiqan ki Farida."
Teemah Yola: “Allah ya jikanta da rahama Ameen ya rabbi.”
Ummah Shehu: “Innalillahi wa’inna’ilaihir raju’un allah yayiwa fadila rasuwa yanzu Allah yajikanki da rahama yasa mutuwa hutune agareki ya yafe miki dukkan kurakuranki amin.”
Rikadawa: “Innalillahi Wa Inna'ilaihirraji'un!!! Allah ya jikan ki da Rahma ya yafe miki kurakuren ki. Amin."
Aysha Sarki: “Allah yajikanki da rahama fadeela Allah yayi miki rahama Allah yasa annabi yaceceki Allah ya kyautata namu zuwan.”
Source: Legit
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Fati KK: "Innalillahi wa'inna ilaihir raju'un Allah yayi maki rahma ummi,Allah yasa Aljanna ce makomaYa rabbi"
Source: Legit
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa jarumar Kannywood Fadila Muhammad rasuwa "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?