Yadda barawo ya kwace jakar kudi $200,000 a hannun wani mutum bayan ya fito daga Banki
Friday, 7 August 2020
Comment
Francisco ya sayar da gidansa hadi da sauran kudin ajiyarsa a tsawon rayuwarsa har Dalan Amurka $200,000, amma bayan ya fito daga cikin Bankin rike da jakarsa da ya sa kudi, kwatsam sai wani barawo da ya rufe fuska da jikinsa ya kwace jakar ya ruga da gudu.
Faifen bidiyo na kamarar tsaro na CCTV ya dauki hoton lamarin kuma yansanda na amfani da hoton bidiyon yadda lamarin ya faru domin gudanar da bincike.
SOURCE: ISYAKU.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yadda barawo ya kwace jakar kudi $200,000 a hannun wani mutum bayan ya fito daga Banki"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?