Ya zarce 4: Sarkin Oyo mai shekaru 81 tare da 7 cikin matansa a hoton Sallah
Saturday, 1 August 2020
Comment
Sarkin Oyo, Oba Lamidi Olyiwola Adeyemi III, tare da iyalansa sun yi murnan babban Sallan bana - Yayin murnan, Sarkin ya dauki hoto tare da amarensa bakwai,
Matan sun sanya kaya iri daya yayinda suka zagayeshi a cikin fadarsa Yayinda al'ummar Musulmai suke murnan babban Sallah ranar Juma'a, 31 ga Yuli, babban Sarki a kasar Yarbawa, ya yi murnar da iyalin a fadar masarautar dake jihar Oyo. Yayin murnar, sarkin ya dauki hotuna da amarensa bakwai.
Masu sharhi kan al'aumuran yau da kullum sun yi tsokaci kan kasancewar Sarkin ya auri mata fiye da hudu duk da kasancewarsa Musulmi. A hoton, an ga kananan matansa bakwai, banda manyan da basu shiga hoton ba.
SOURCE: LEGIT.NG
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Ya zarce 4: Sarkin Oyo mai shekaru 81 tare da 7 cikin matansa a hoton Sallah"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?