
Wata Budurwa Ta Kashe Almajiri A Yayin Da Ya Je Raba Su Fada A Jihar Kebbi
Sunday, 9 August 2020
Comment
Almajirin ya rasa ran sa ne a lokacin da wani Dattijo dake zaune a gefe ya hangi Almajirin zai wuce ya kira shi, ya ce ya je ya raba fadan da ‘yan matan suke yi. Inda bayan Almajirin ya nufi wurin da ‘yan matan ke baiwa hammata iska, zuwansa ke da wuya sai daya daga cikin su ta burma masa wuka.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Wata Budurwa Ta Kashe Almajiri A Yayin Da Ya Je Raba Su Fada A Jihar Kebbi"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?