Tirkashi: An kashe wani mutumi da ya zargi makwabcinsa da yin lalata da matar wani
Sunday, 30 August 2020
Comment
Wani mutumi mai suna Adekunle Adeyemi, ya fara wasan buya da jami'an tsaro bayan ya kashe makwabcinsa, Stanley Dickson, a kusa da makarantar Grammar dake Ikorodu, jihar Legas
Jaridar Punch ta gano cewa Stanley yana zargin Adekunle da kwanciya da matar wani mutumi wanda yake shima makwabcin su ne mai suna Arinze Onuoha, wanda ya tinkare shi da wannan zargi.
An gano cewa musu ya rincabe tsakanin Adekunle da Arinze, amma Stanley, wanda ya sanar da Arinze cewa Adekunle na kwanciya da matarsa baya gida.
Adekunle ya ce sai ya tinkari Stanley akan wannan sharri da yayi masa da zarar ya dawo daga wajen aiki da yamma.
Wata dake zaune a yankin mai suna Ibidunni Adegoke, ta ce lokacin da ta ziyarci yankin a ranar Lahadi, a lokacin duka
Adekunle da Stanley sun dawo daga wajen aiki, rikici ya rincabe tsakaninsu, inda ta kara da cewa a lokacin da suka fara rikicin, Adekunle ya sanya wuka ya cakawa Stanley.
Haka ita ma Omotola Aderibigbe dake zaune a yankin, ta ce rikicin an fara shi a cikin dakin Stanley, inda ta ce bayan an kashe shi,
Adekunle da sauran mutanen da suke tsoron kada a kama su sakamakon hannu a cikin wannan rikici sun gudu sun bar gidan baki daya. Stanley dai direban mota ne a lokacin da yake raye,
inda wakilin PUNCH ya ga motar da idon shi, inda aka ajiyeta a wajen da lamarin ya faru. Da aka tuntubi jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan jihar, Bala Elkana, ya ce tuni sun mika lamarin a hannun ofishin manyan laifuka na jihar,
dake Panti, Yaba, domin gabatar da kwakkwaran bincike, ya kara da cewa tuni an fara neman wanda ya aikata wannan kisa, wato Adekunle.
Source: Legit.ng
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Tirkashi: An kashe wani mutumi da ya zargi makwabcinsa da yin lalata da matar wani "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?