
Talakawa Miliyan 15 ne ke amfana da tallafin Gwamnati>>Sadiya Umar Farouk
Sunday, 23 August 2020
Comment
Ministar ta bayyana hakane yayin da kungiyar kasashen yammacin Africa ta ECOWAS ta kawowa Najeriya tallafin kayan abinci.
Tace kamin zuwan Coronavirus/COVID-19, Talakawa Miliyan 11 ne a Rijistar ta gwamnati, amma bayan zuwa cutar da aka tashi haikan wajan aikin kara yawan Rijistar, an samu sun kai Miliyan 15.5. Hutudole ya fahimci Sadiya tace hakan zai taimakawa gwamnati wajan rabon kayan tallafin.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Talakawa Miliyan 15 ne ke amfana da tallafin Gwamnati>>Sadiya Umar Farouk"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?