
Rage teba da amfani 9 na ganyen gwaiba ga lafiyar bil Adama
Binciken masana sirrin tsirrai da kuma na kimiya, sun dade da bayar da tabbaci na musamman kan alfanun ganyen gwaiba. Sai dai kamar yadda bincike masana ya bayyana ba kowa ya san sirrikan da ganyen Gwaiba ya kunsa ba wajen kiwatar lafiya sakamakon sunadarai dake tattare cikin sa.
Ganyen Gwaiba ya kunshi tarin sunadai da masu yakar cututtuka iri-iri tare da inganta lafiya musamman a yayin da aka sarrafa kuma aka yi amfani da shi ta hanyoyin da suka dace.
Ganyen dan itaciyar yana dauke da wasu muhimman sunadarai masu zaman maganin cututtuka musamman wadanda aka sani a wannan zamani.
Daga cikin sunadaran da ganyen gwaiba ya kunsa akwai; antioxidants, antibacterial da anti-inflammatory irin su polyphenols, carotenoids, flavonoids da kuma tannins dake da matukar bayar da tallafi wajen kawar da wasu cututtuka da dama. Tasirai da wannan sunadarai suka kunsa tare da rawar da suke takawa wajen kiwatar lafiya sun hadar da;
1. Rage nauyin jiki
2. Tasiri ga cutar ciwon suga (diabetes)
3. Rage teba da daskararren maiko (Cholesterol)
4. Tsayar da amai da gudawa
5. Hana kamuwa da cutar nan ta hunhu da ake kira Bronchitis.
6. Waraka ga cututtukan hakori, makoshi da kuma dadashi.
7. Ciwon daji wato Kansa.
8. Habaka samar da ruwan maniyyi ga maza
9. Warkar da gulando.
10. Kawar da cutar fata musamman kyazbi.
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Rage teba da amfani 9 na ganyen gwaiba ga lafiyar bil Adama "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?