NAF za ta tura jirgin yaki Edo a yayinda ake tsaka da kamfen din zabe a jihar
Monday, 31 August 2020
Comment
Shugaban hafsan sojin sama, Air Marshal Sadique Abubakar, ya ce za a tura sabon jirgin yaki zuwa jihar Edo domin bunkasa yaki da ta’addanci da kuma tabbatar da tsaron yankin tekun na kasar.
Sanarwar na zuwa ne yayinda jam’iyyun siyasa ke tsaka da kamfen gabannin zaben gwamnan jihar da za a yi a ranar 19 ga watan Satumba.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta nuna damuwa kan yiwuwar barkewar rikici a lokacin zaben.
Yayinda yake ziyarar gani da ido a wasu gine-gine a birnin Benin, a ranar Juma’a, Abubakar ya yaba ma jami’an rundunar sojin saman Najeriya reshen jihar Edo a kan gudunmawarsu ga tsaron kasa.
“Jirgin aiki na musamman zai karfafa tsaron yankin tekun na Najeriya kuma na yarda wannan sashi zai taka muhimmin rawa wajen tabbatar da cewar sashin tekun ya samu tsaro,” in ji shi.
Abubakar ya bayyana cewa koda dai akwai rumfar ajiye jiragen sama a Benin, akwai bukatar jirgin yaki da wasu kayayyakin tallafi domin ganin sabon jirgin ya yi aiki yadda ya kamata. Ya kara da cewa:
“za a tura matukan jirgi, masu gyara da jami’ai injiniyoyi zuwa Benin da kuma rundunar sojin sama na musamman. Baya ga sauran kayayyaki, za a samar masu da gida da ofis.”
A halin da ake ciki, shugaban kungiyar kamfen na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Edo, Cif Dan Orbih, a ranar Asabar ya ce zabe mai zuwa zai kawo karshen ubangida a jihar.
Hakan na zuwa ne a yayinda kungiyar masu ra’ayin mazan jiya na Edo ta tsakiya ta ce ta mara wa dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Fasto Osagie Ize-Iyamu baya, jaridar Punch ta ruwaito.
Orbih, a wani jawabi, ya bukaci masu zabe da su fito kwansu da kwarkwatarsu don tabbatar da sake zabar Gwamna Godwin Obaseki.
Source: Legit.ng
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "NAF za ta tura jirgin yaki Edo a yayinda ake tsaka da kamfen din zabe a jihar "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?