
Matashi ya kashe dan uwansa a Kano saboda ya aikeshi siyan kwaya ya kashe kudin
Lamarin ya farune a yankin Tarauni, inda Aminu Torres dan shekaru 23 ya aiki Musa sayen kwaya da kudi. Hutudole ya tattaro muku cewa saidai Musa yaki yadda ya sayo kwayar inda ya kashe kudin.
Dalilin hakane wani matashin na daban, Haruna Ya’u dan shekaru 22 ya caka masa almakashi a wuya wanda hakan ya kai ga ga mutuwar Musa. Hutudole ya tattaro muku cewa, dan banga dake yankin, Abdulkadir Yusuf ya bayyanawa manema labarai cewa sune suka kama matashin da yayi kisan suka mikawa ‘yansanda.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657757657
0 Response to "Matashi ya kashe dan uwansa a Kano saboda ya aikeshi siyan kwaya ya kashe kudin"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?