--
Kyauta Daga Allah: Matar da ke neman 'yan biyu ta haifi 'yan shida>>>Vedio

Kyauta Daga Allah: Matar da ke neman 'yan biyu ta haifi 'yan shida>>>Vedio



Da farko Ifeoma da mijinta sun shiga halin damuwa yayin da suka dauki lokaci ba tare da sun haihu ba bayan aurensu, to amma lamarin ya ba su mamaki daga karshe sun samu 'yan shida.

Yayin da aka tashi yi wa Ifeoma tiyata an gano jajiri na shida bayan an fito na biyar, abinda ya baiwa kowa mamaki.


Ku latsa hoton da ke qasa don kallon bidiyon:





SOURCE: BBCHAUSA

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Kyauta Daga Allah: Matar da ke neman 'yan biyu ta haifi 'yan shida>>>Vedio"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?