Kungiyar kwallon Arsenal ta lallasa Liverpool don lashe farentin Community Shield
Saturday, 29 August 2020
Comment
Kungiyar kwallon Arsenal ta lallasa Liverpool kwallo 5 zuwa 4 a fenariti bayan yin kunnen jaki tsawon mintuna 90 a wasan da aka buga a filin kwallo Wembely. Kungiyar ta lashe farentin al'ummar Birtaniya wanda aka fi sani da Community Shield. Tsohon zakaran yan kwallon nahiyar Afrika,
Pierre-Emerick Aubameyang, ya fara zura kwallo ragar Liverpool a minti na 12. Sai da aka kusa tashi wasa Takumi Minamino na kungiyar Liverpool ya mayar da martani da kwallo a minti na 73. A haka aka cigaba da karawa babu wanda ya kara zura kwallo cikin kungiyoyin biyu har minti 90 ya kare.
Yayinda aka shiga fenariti, yan kwallon Arsenal sun daki raga a dukkan biyar da suka buga, hakazalika Liverpool illa Riham Brewster wanda ya tashi tsintsaye maimakon dukan zare.
Ana buga wasan Community Shield ne tsakanin wadanda suka lashe kofin Firimiya da wadanda suka lashe FA.
Arsenal ta doke Chelsea ne a wasan karshe Firimiya yayinda Liverpool tayiwa kora zarra ta lashe kofin Firimiya.
Kalli hotuna:
Source: Legit
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Kungiyar kwallon Arsenal ta lallasa Liverpool don lashe farentin Community Shield"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?