
Ku rika saka kayan mutunci dan gujewa masu fyade>>Victoria Inyama ta baiwa matan Najeriya Shawara cikin vedio
Saturday, 1 August 2020
Comment
A ‘yan kwanakinnan Lamurarran fyade na yawaita sosai saidai ra’ayoyi sun banbanta kan cewa ko saka kaya tsirara-tsirara na tasiri wajan yiwa matan fyade?
Ita dai Victoria ta saka a shafinta na sada zumunta cewa gwamnati ba da gaske take ba wajan magance matsalar dan haka take baiwa mata shawarar su rika saka kayan mutunci dan gujewa Afken masu fyaden.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Ku rika saka kayan mutunci dan gujewa masu fyade>>Victoria Inyama ta baiwa matan Najeriya Shawara cikin vedio"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?