
Kotun kasar Ingila ta daure shahararren dan kasuwar Mai na Najeriya, Rahamaniyya Oil
Kotun ta dauren shine saboda wani cinikin mai da aka yi tsakaninsa da kamfanin Sahara Energy Resource Limited wanda an kawo masa man amma bai biya cikakkun kudin man ba. Hutudole ya tattaro muku daga Rahoton Premium times yanda Rahamaniyya ya bisa wani kaso na kudin amma bai biya sauran ba.
Kamfanin da ya kawo masa man ya nemi su yi sulhu inda aka zauna aka yi zaman tattaunawa. Ya sake biyan wani kaso na kudin amma ba duka ba. Hutudole ya fahimci an yi wannan kasuwanci ne a ranar 1 ga watan Augusta na shekarar 2019.
Mai shari’a, Butcher ya bayyana cewa za’a iya ragewa Rahamaniyya yawan watannin zuwa watanni 6 idan ya cika alkawarin da ya dauka.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Kotun kasar Ingila ta daure shahararren dan kasuwar Mai na Najeriya, Rahamaniyya Oil"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?