
Katsina: 'Yan bindiga sun yi awon gaba da shugaban APC tare da wasu mutum 3
Sun iza keyar shugaban jam'iyyar APC, Alhaji Shafi'u Dantankari, wata matar aure da 'ya'yan mijinta biyu Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun yi garkuwa da shugaban jam'iyyar APC na gundumar Dantankari da ke karamar hukumar Dandume ta jihar Katsina.
Jaridar Katsina Post ta gano cewa, 'yan bindigar sun shiga garin ne da daren Alhamis kuma sun yi garkuwa da shugaban jam'iyyar mai suna Alhaji Shafi'u Dantankari.
Hakazalika, 'yan bindigar sun hada da wata matar aure tare da 'ya'yan kishiyarta biyu suka yi awon gaba da su. Har a lokacin da aka wallafa wannan rahoton, ba a ji koda labarin inda wadanda aka sacen suke ba.
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Katsina: 'Yan bindiga sun yi awon gaba da shugaban APC tare da wasu mutum 3 "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?