
Kano ta shirya tsaf dan fara amfani da Motocin safa na zamani wajan jigila
Kwamishinan sufuri na jihar, Mahmud Muhammad ne ya bayyanawa manema labarai haka, kamar yanda hutudole ya samo muku daga TheNation. Ya duba motocin da ke ajiya tsaf dan fara aiki a Hotoro.
Rahotan ya bayyana cewa jihar ta Kano ta shirya tsaf dan fara aikin Sufurin kuma zata bada dukkan wata gudummawa dan ganin hakan ya samu nasara.
Source: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Kano ta shirya tsaf dan fara amfani da Motocin safa na zamani wajan jigila"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?