Hukumar Kwastam tayi gwanjon motoci 314 da ta kwace
Saturday, 29 August 2020
Comment
Hukumar hana fasa kwabrin Najeriya watau Kwastam tayi gwanjon motoci 314 da kudinsu ya kai N152 million. Jawabin da Kakakin hukumar, DCP Joseph Attah, ya saki ya ce an yi gwanjon motocin ne ranar Laraban nan a shafin gwanjon kayayyakin da takeyi mako-mako.
Jawabin ya ce tuni an biya kudin motoci 187 yayinda ake sauraron kudin sauran 127 daga wajen masu saya. "Tun lokacin da hukumar Kwastam ta bude shafin gwanjon kayayyakin na yanar gizo, mutane da dama sunyi tambayoyi da korafe-korafe,
musamman daga wadanda basu samu daman saya ba saboda matsalar lamban kudi haraji NIN, rashin ingantaccen yanar gizo.. kuma hakan ba hurumin hukumar bane." "Hakazalika wasu sunyi korafin cewa ba'a kwatanta gaskiya wajen shirin gwanjon kayayyaki." Attah yace
"Duk wanda ke shakkan ya yi kokarin duba sunayen wadanda suka samu nasarar saya da bayanansu." Ya kara
A bangare guda, Hukumar Yaki da Fatauci da Miyagun Kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta kama katon 607 makare da kwayoyin tramadol guda 11,785,800 a Legas. Kakakin hukumar NDLEA, Mr Jonah Achema a ranar Laraba 26 ga watan Agusta ne ya bayyana hakan,
kuma ya ce shugaban hukumar Muhammad Abdallah ya ce jami'an kwastam sun taimaka wurin kamen. Abdullah ya ce"An gano wannan ne a cikin wata kwantena mai lamba TCNU 9465832 mallakar wanda ake zargi da laifi da yan sanda suka mika wa hukumar NDLEA.
"Kawo yanzu an gano kwantena 3 da ake yi amfani da su aka boye haramtacciyar kwayar tramadol da wasu kwayoyin da aka shigo da su Najeriya daga kasashen waje."
Source: Legit
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Hukumar Kwastam tayi gwanjon motoci 314 da ta kwace "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?