Hotunan Tinkiya mafi tsada da aka taba siyarwa a duniya, an siyesta a N190m
Sunday, 30 August 2020
Comment
Wata Tinkiya da wasu iyalai suka kiwata a garin Stockport da ke Ingila ta janyo cece-kuce. An yi gwanjonta inda aka siyar da shi a kan kudi har $490,000 wanda daidai yake da N190,000 miliyan. Iri tinkiyar mai suna Texel a halin yanzu shine mafi tsada a fadin duniya.,
shafin Linda Ikeji ya wallafa. Tinkiyar mai suna Diamond an siyar da ita a makon nan bayan Charlie Boden da iyalansa sun yi kiwonta a gonarsu ta Mellor Hall.
A yayin gwanjon tinkiyar da aka yi, an fara da taya ta a kan $9,000 amma babu jimawa aka kaita har $490,000.
Wasu manoman 'yan kasuwa ne suka siya dabbar inda suke so su raineta tare a gonarsu domin samun irinta. Kungiyar kula da tumakin irin Texel, ta ce wannan ta karya tarihin da wata tinkiyar ta kafa a 2009 wacce aka siyeta a kan kudi har pam 231,000.
Kamar yadda kungiyar ta sanar, an fara samun irin tinkiyar Texel ne a wani tsibiri mai suna Texel. Daya ne daga cikin tsibirran Holland amma yanzu tumakin Ingila sun mamaye yankin. Jeffe Aiken, daya daga cikin manajojin gonar Procters, kuma daya daga cikin masu bukatar siyan tinkiyar, ya ce:
"A tun farko dai Texel shine irin tumaki mafi kyau a Ingila. In kana son tumaki masu matukar nagarta, ka gwada siyansu. "Dabba ce daban ba irin kowacce ba. A cikinsu wannan ce mafi nagarta da na taba gani. Muna fatan zai kasance hakan."
Source: Legit.ng
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Hotunan Tinkiya mafi tsada da aka taba siyarwa a duniya, an siyesta a N190m "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?