Hotuna: An gano wurin ajiyar makaman 'yan ta'adda a Nasarawa
Thursday, 27 August 2020
Comment
A kokarin ta na kawo karshen kallubalen rashin tsaron da ake fama da shi a Arewa maso Tsakiya, Dakarun soji na musamman ta Operation Whirl Stroke sun samu gaggarumin nasara a kan bata gari.
A wani harin da sojojin na Operation Whirl Stroke suka kai duk dai a garin na Uttu a ranar 26 ga watan Agustan 2020 sun gano wata kamfanin kera bama bamai mallakar kungiyar Darul Salam. Sojojin sun gano wannan wurin ne sakamakon bayyanan sirri da aka samu daga hannun mutane da kuma amfani da fasaha ta zamani.
A yayin harin, sojojin sun kwato kayayyakin hada bama bamai da abubuwa masu fashewa da dama da suka hada da buhun taki, rabin buhun hodar bindiga, gurneti na hannu 10, naurar kunna gurneti, naurar harba roka da wasu muggan makamai.
Sojojin sun yi fatafata da sansanin kuma sun bazama cikin dajin domin bin sahun yan taadan kungiyar da suka tsere.
Bayan wasu hare hare da sojojin suka kai a mabuyar yan bindiga, a kalla mutum 410 ne cikin 'yan kungiyar ta'adanci ta Darul Salam ciki har da mata da yara suka mika wuya ga sojojin na Whirl Stroke da sauran jamian tsaro a Uttu na karamar hukumar Toto na jihar Nasarawa.
annan lamarin ya faru ne a ranar 25 ga watan Agusta kamar yadda sanarwar da hukumar soji ta fitar da shafinta na Twitter mai lakabin @DefenceInfoNG
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

#PressRelease #DHQUpdate— DEFENCE HQ NIGERIA (@DefenceInfoNG) August 27, 2020
TROOPS OF OPERATION WHIRL STROKE BUST TERRORISTS CELL; RECOVER EXPLOSIVES, ARMS AND AMMUNITION IN NASARAWA, AS 410 MEMBERS OF DARUL SALAM TERRORISTS GROUP SURRENDERhttps://t.co/62RL3dITjy pic.twitter.com/k7zKY7DLYc
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Hotuna: An gano wurin ajiyar makaman 'yan ta'adda a Nasarawa "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?