
Duk wani me Abin fada ga Dama>>Cewar Ado Gwanja yayin da ya saki dandanon wakarsa ta Zuciya Ta
Ya saka hotunan a shafinshi na sada zumunta inda ya bayyana cewa” Duk wani me abin fada ga dama”
Lamarin ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta mayar da raddi kala-kala. Saidai hutudole ya fahimci cewa wannan ka iya zama dabarace ta tallata sabuwar wakarsa daya saki dandanon ta me suna Zuciyata.
Gwanja yace zai saki cikakkiyar wakar nan da ranar Laraba idan Allah ya kaimu.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Duk wani me Abin fada ga Dama>>Cewar Ado Gwanja yayin da ya saki dandanon wakarsa ta Zuciya Ta"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?