Duba Hotuna: 'Yar Chana Mai Kishin Yaren Hausa Kande Gao-Basiniya
Friday, 7 August 2020
Comment
Kande Gao-Basiniya wata 'yar ƙasar Chana (Sin) ce dake jin Hausa, sannan ma'aikaciya ce a gidan rediyon CRI Hausa.
Tana ƙaunar Hausa da shigar Hausawa, kuma tana gabatar da wani shiri Dandalin Goro, da take koyar da yaren su na Chana da Hausa.
Daga Aliyu Ahmad
SOURCE: SHAFIN RARIYA NA FACEBOOK
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Duba Hotuna: 'Yar Chana Mai Kishin Yaren Hausa Kande Gao-Basiniya "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?