Da duminsa: FG ta umurci ma'aikata da ke a mataki na 12 da 13 su koma bakin aiki
Monday, 10 August 2020
Comment
An umurci ma'aikata da ke a matakin 12 da 13 da kuma wadanda ke muhimmin aiki da su koma bakin aiki - Umurnin ya fito ne a cikin wata sanarwa daga shugaban ma'aikata na gwamnatin tarayya, Dr Folashade Yemi-Esan
Duk ma'aikatan da zasu dawo bakin aiki zasu rinka aikin ne daga ranar Litinin zuwa Juma'a, daga misalin karfe 8 na safe zuwa karfe 4 na yamma Gwamnatin tarayya ta umurci ma'aikatan da ke a matakin 12 da 13 da kuma wadanda ayyukansu na musamman ne da su koma bakin aikinsu.
Umurnin ya fito ne daga cikin wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban ma'aikata na gwamnatin tarayya, Dr Folashade Yemi-Esam, a ranar Litinin, 10 ga watan Agusta. Kafin wannan, ma'aikata a mataki 14 da sama ne kawai suka koma aiki, inda suke aiki na tsawon kwanaki uku kacal, saboda annobar COVID-19.
Amma da wannan sabon umurnin, dukkanin ma'aikatan da zasu dawo bakin aiki zasu rinka zuwa ne daga ranar Litinin zuwa Juma'a, daga karfe 8 na safe zuwa karfe 4 na yamma. Kadan daga cikin sanarwar na ce: "Biyo bayan amincewar shugaban kasa kan bukatar kwamitin PTF,
an umurci ma'aikata a matakin 12 da 13 su koma bakin aiki. "Za su rinka zuwa aiki daga ranar Litinin zuwa Juma'a, kuma zasu fara ne daga ranar Litinin, 10 ga watan Agusta, 2020. "Haka zalika, ma'aikatan da abun ya shafa, zasu rinka zuwa aikin ne daga karfe 8 na safe zuwa 4 na yamma a kowacce ranar aiki."
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Da duminsa: FG ta umurci ma'aikata da ke a mataki na 12 da 13 su koma bakin aiki "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?