Bahaushiya yar Gombe ta fantsama yanar gizo neman mijin aure
Thursday, 27 August 2020
Comment
Wata matashiyar Bahaushiya da ke tsananin neman mijin aure ta je dandalin soshiya midiya domin gwada sa’arta -
Matashiyar budurwar mai suna Salmerh Umar ta ce ita ‘yar jihar Gombe ce - Salmerh ta ce ba za ta iya ci gaba da boye yadda take ji ba, inda ta bukaci ‘yan Najeriya da su taya tad a addu’a Wata matashiyar budurwa Bahaushiya da aka ambata da suna Salmerh Umar ta je shafin zumunta
domin neman mijin aure yayinda ta bukaci ‘yan Najeiya a Twitter da su taya tad a addu’a. Matashiyar budurwar wacce shafinta na Twitter yake a matsayin @SalmerhUmar ta ce ba za ta iya ci gaba da boye yadda take ji a ranta ba.
Salmerh wacce ta kasance ‘yar jihar Gombe, ta wallafa hotunanta guda biyu a shafin nata domin nuna wa mutane irin kyawun da Allah ya yi mata.
Shakka babu matashiyar na so ta dandani zuman da ke cikin aure sannan ta bar duniyar yan matanci.
Wallafar da ta yi ya sa mutane da dama yin sharhi inda suka dunga fadin albarkacin bakunansu. Wasu daga cikin masu sharhin sun nuna ra’ayinsu na son mallakar budurwar a matsayin matarsu, cewa suma a kasuwa suke. Har ta kai wani ya ma ajiye lambar wayarsa, inda ya bukaci da ta kira shi.
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

I can't hide my feelings anymore, please pray for me, I need a husband😢. I'm from Gombe state. 🌹🙏 pic.twitter.com/J9wo2902ea— Salmerh umar (@SalmerhUmar) August 25, 2020
Wallafar da ta yi ya sa mutane da dama yin sharhi inda suka dunga fadin albarkacin bakunansu. Wasu daga cikin masu sharhin sun nuna ra’ayinsu na son mallakar budurwar a matsayin matarsu, cewa suma a kasuwa suke. Har ta kai wani ya ma ajiye lambar wayarsa, inda ya bukaci da ta kira shi.
Matsalar shine ba wai maxan aure kuka rasa ba! Burin rayuwa ne ya muku yawa say mai hali ma'ana mai kudi, kudi bashine kwanchiyar hankali ba! Wani lokachin abin da kake so bashine alkhayri agereka ba ,sannan wani lokachin abin da kake ki shine alkhayri agareka Allah ybk mj ngr.— Ishaq Muhammad (@Allee_promise) August 26, 2020
Wani mai amfani da shafin Twitter ya bukaci da ta duba halayya sosai domin tana da kyau da bai kamata ace bata da mashinshini ba.I wish you the best of luck beautiful lady— Saif Muh'd Bala (@saifullahi_muh) August 26, 2020
@muhammad_k_peto @Mk_umaar ga dama ta samu, kuzo ku gwada bajintar ku😅🤣😂— Matawalle (@__Muhermmerd) August 26, 2020
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Bahaushiya yar Gombe ta fantsama yanar gizo neman mijin aure "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?