Ba Za Mu Bude Kasuwannin Kaduna Ba, Har Sai An Samu Lafawar Yaduwar Cutar Corona A Jihar, Cewar Gwamna El-Rufai
Sunday, 9 August 2020
Comment
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa, ba zai bude kasuwanni Kaduna ba saboda yadda ake fama da cigaba da yaduwar Korona a jihar.
El-Rufai ya bayyana haka a tattaunawar sa da BBC Hausa. Su ‘ƴan kasuwa suna cewa sun fara bara. Mun ji, amma gara kayi bara kana da rai da ka mutu.
Gwamna El-Rufai ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta buɗe kasuwanni da wuraren ibada ne kawai bayan jihar ta iya dakile yaduwar Korona ta yadda ba a samun wadanda suke kamuwa da yawa.
Bayan rufe jiha da muka yi kwana 75, sannu a hankali mun buɗe wasu sassan na rayuwa domin mu ga ko mutane za su yi biyayya ga dokokin da jami’an kiwon lafiya suka gindaya domin kare al’umma daga kamuwa da cutar ta korona.
Sai dai kuma ya koka da yadda mutane a jihar ba sa kiyaye dokar Korona musamman wajen cudanya da mutane da kuma wasu dokokin kariya.
Idan muka buɗe masallatai da kasuwanni, cunkoson da muke gani ana yi zai karu matuka don ba raguwa zai yi ba. Kuma mutum ɗaya da ke da cutar na iya yaɗa ta ga dubban mutane.
Ya kuma ce saboda yadda cutar ke kara yaduwa a jihar, gwamnati na iya daukar wasu mataikai.
Yanzu ma abin da muke dubawa shi ne, ƙila mu rufe jihar domin yadda cutar ke ƙaruwa. Muna fargabar yana iya fin ƙarfin asibitocinmu. Ƙila mu sake rufe jihar a koma gidan jiya.
Sai dai kuma a karshe ya bayyana cewa gwamnati za ta tallafa wa ƴan kasuwa, idan komai ya koma dai-dai
Daga Comr Abba Sani Pantami
SOURCE: SHAFIN RARIYA NA FACEBOOK
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Ba Za Mu Bude Kasuwannin Kaduna Ba, Har Sai An Samu Lafawar Yaduwar Cutar Corona A Jihar, Cewar Gwamna El-Rufai "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?