An kaiwa majalisa sabon zargin Almundahanar Biliyoyin Naira akan Shugaban NDDC da ya suma a gabanta
Saturday, 1 August 2020
Comment
Rahotanni daga Abuja na cewa an kaiwa Majalisar Dattijai sabon zargin wasu Biliyoyin Naira akan shugaban hukumar kula da yankin Naija Delta, Kemebradikumo Pondei banda wanda yanzu haka take bincikensa akai.
Majalisar ta kuma bayyana cewa nan ba da jimawa ba za’a fara binciken Pondei akan wannan sabbin zarge-zargen dan zai sake gurfana a gabanta.
A yanzu dai haka majalisa na binciken badakalar Biliyan 40 a ma’aikatar ta NDDC wadda lokacin bincikenne, Pondei ya suma.
Saidai sanata me kula da kwamitin Binciken,Sanata Ayo Akinyelure ya bayyanawa Majiyarmu ta Punch cewa zasu gayyaci shugaban na NDDC ya musu bayanin zargin da kuma sanatocin da hukumar ke ikirarin baiwa ayyukan kwangila.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "An kaiwa majalisa sabon zargin Almundahanar Biliyoyin Naira akan Shugaban NDDC da ya suma a gabanta"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?