An bayyana ƙungiyar da Messi zai koma bayan barin Barcelona
Wednesday, 26 August 2020
Comment
Zakaran kungiyar Barcelona, Lionel Messi ya ce zai bar kungiyar ta Barcelona kuma ya zaɓi ya koma Manchester City a cewar Marcelo Bechler.
An fara jita-jitar cewa Messi baya jin dadin zamansa a kungiyar ta Barcelona tun bayan mummunan kayen da kungiyar ta sha a hannun Bayern Munich a wasan kusa da na karshe na gasar ƙwararru wato Champions League.
Bayern Munich ta lallasa Barcelona 8 - 2 a wasan wadda hakan abu ne mai ciwo ga babban kungiya kamar Barcelona
Zakaran ɗan kwallon mai shekaru 33 ya aike wa Barcelona da wasikar fax inda ya bayyana musu cewa yana son barin ƙungiyar.
Duk da cewa kwangilar sa zai kare ne a 2020-21, Messi da lauyoyinsa suna ganin akwai wata dama cikin yarjejeniyar da za ta bashi ikon barin ƙungiyar kafin lokacin.
Marcelo Bechler shine ɗan jaridar da ya fara fitar da labarin cewa Messi yana son barin Barcelona a cikin kwana kwanan nan.
Ana yi wa Bechler kallon sahihin majiya a kan batutuwan da suka shafi Barcelona kuma shina ɗan jarida na farko da ya wallafa labarin cewa Neymar zai bar kungiyar zuwa Paris Saint-German a 2017. A cewar Bechler, Messi da tsohon manajan sa suna tattauna da kan batun komawar
kuma ana ganin Manchester City a shirye ta ke domin ganin nasarar hakan. Ana ganin Messi yana sha'awar irin salon kwallon ƙafa da Manchester City ke buga wa. Bechler ya ce a halin yanzu babu tabbas kan abinda ka iya faruwa saboda rashin jituwa tsakanin ɗan wasa da kungiyarsa da kuma ko akwai yiwuwar ya bar kungiyar kafin wa'adin yarjejeniyar sa ta cika.
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "An bayyana ƙungiyar da Messi zai koma bayan barin Barcelona"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?