--
ALLAHU AKBAR: Kalli Hotunan Budurwar Data Rasu Bayan Ta Musulunta A Sokoto

ALLAHU AKBAR: Kalli Hotunan Budurwar Data Rasu Bayan Ta Musulunta A Sokoto

Fatima baiwar Allah ta rasu jiya Asabar bayan ta samu shiga addinin musulunci bada jimawa ba a hannun shugaban Jama'atul Nasarul Islam reshen jihar Sokoto, Malam Abubakar Sulaiman (Ubandoman-Gudu).




Allah ya kai haske kabarin ta, ya kuma kyautata namu karshe idon lokaci ya yi.

SOURCE: SHAFIN RARIYA NA FACEBOOK


DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657



0 Response to "ALLAHU AKBAR: Kalli Hotunan Budurwar Data Rasu Bayan Ta Musulunta A Sokoto"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?