Za mu bayar da saniya 2 kan kowace bindigar AK-47 ɗaya' -Gwamanatin Jihar Zamfara
Thursday, 16 July 2020
Comment
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta bayar da saniya biyu a matsayin diyya kan kowace bindiga ɗaya ƙirar AK-47 da ɓarayin da suka tuba za su kawo.
Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito cewa gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da ya karɓi baƙuncin Babban Sifeto na 'yan sandan Najeriya Mohammed Adamu da kuma Shugaban hukumar DSS Yusuf Bichi.
A cewar gwamnan, ba za su biya ɓarayin diyya da kuɗi ba sai dai shanu sakamakon Fulani sun fi buƙatar Shanu domin ci gaban tattalin arziƙinsu.
SOURCE: BBCHAUSA
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Za mu bayar da saniya 2 kan kowace bindigar AK-47 ɗaya' -Gwamanatin Jihar Zamfara"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?