
Yanzu yanzu: 'Yan bindiga sun saki fursunoni a Barikin Ladi na jihar Plateau
Thursday, 23 July 2020
Comment
Kafar watsa labarai ta TVC news ta ruwaito cewa, 'yan bindiga sun kai wa jami'an tsaron gidan kurkuku a Barikin Ladi na jhiar Filato, inda suka saki fursunoni. Ku saurari ci gaban rahoton...
Source: Legit.ng News
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanzu yanzu: 'Yan bindiga sun saki fursunoni a Barikin Ladi na jihar Plateau"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?