Yanzu-yanzu: Majalisar dattawa ta samar da sabuwar dokar daurin rai-da-rai ga masu garkuwa da mutane
Tuesday, 14 July 2020
Comment
Yanzu-yanzu: Majalisar dattawa ta samar da sabuwar dokar daurin rai-da-rai ga masu garkuwa da mutane Source: Depositphotos |
Majalisar dattawan tarayya a ranar Talata, 14 ga watan Yuli ta samar da sabuwar dokar daurin rai-da-rai ga duk wanda aka kama da laifin garkuwa da mutane a Najeriya
Majalisar ta yanke shawarar canza dokar ne daga daurin shekaru 10 a gida gyara hali zuwa daurin rai-da-rai Dokar wacce Sanata Oluremi Tinubu, ta shigar na da take "Bukatar canza dokar laifi CAP. C.38 na dokokin tarayyar Najeriya 2004."
Yanzu-yanzu: Majalisar dattawa ta samar da sabuwar dokar daurin rai-da-rai ga masu garkuwa da mutane Source: Depositphotos Sauraru cikakken rahoton... Source: Legit
SOURCE: LEGIT.NG
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanzu-yanzu: Majalisar dattawa ta samar da sabuwar dokar daurin rai-da-rai ga masu garkuwa da mutane "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?