
Yanzu-yanzu: Bam ya tashi a jihar Katsina
Saturday, 18 July 2020
Comment
Wani abin fashewa da ake zargin Bam ne ya tashi a kauyen Yammama, a karamar hukumar Malumfashi ya jihar Katsina kuma mutane da dama sun rasa rayukansu.
Daily Trust ta ruwaito cewa wannan abu ya faru ne da safiya Asabar a gonar wani mutum mai suna Alhaji Hussaini Mai Kwai. Har yanzu ba'a san ainihin adadin wadanda suka rasa rayukansu amma masu idanuwan shaida sun bayyana cewa akalla mutane shida sun mutu.
Wani mai idon shiada yace wadanda suka mutu leburori ne dake cire ciyayi a gonar. "Na kirga gawawwaki 6 kuma an garzaya da wasu 5 asibiti. Jami'an tsaro sun killace wajen yanzu." Majiyar ta ce.
Saurari karin bayani....
Source: Legit.ng
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanzu-yanzu: Bam ya tashi a jihar Katsina "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?