--
Duba Hotunan Yanda ‘Yansanda suka kama shugaban masu bautar Shedan a Najeriya

Duba Hotunan Yanda ‘Yansanda suka kama shugaban masu bautar Shedan a Najeriya



Wata coci da aka bude dan bautar Shedan a Ohafia dake jihar Abia ta hadu da fushin matasa inda suka rusheta.

Shugaban cocin, Ifekwe Udo ya samarwa matasan yankin ayyukan yi ta hanyar basu babura suna haya sannan kuma ya samar da gidan karuwai.

Saidai ‘yansanda sun kama mutumin da zargin safarar yara kanana da kuma karya dokar hana zirga-zirga.


Ga hotunan Nan:





SOURCE: HUTUDOLE.COM



KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Duba Hotunan Yanda ‘Yansanda suka kama shugaban masu bautar Shedan a Najeriya"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?