Yanda Matar Aure Da 'Yan Mata Bakwai Suka Mutu A Wurin Kitso A Jihar Neja
Friday, 31 July 2020
Comment
Matar aure da ƴan mata har su bakwai sun mutu a wurin kitso a karamar hukumar Rijau dake jihar Neja.
An dauki tsawon lokaci ana ta takaddama tsakanin al'umman da mataimakin shugaban Ƙaramar hukuman Rijau kafin a garzaya da matan zuwa assibiti bayan an samu biyu daga cikin matan suna da sauran rayuwa, domin aga ko za a samu a ceto ran wasu.
Mataimaki shugaban Karamar hukuman na Rijau ya baiyana cewa dole sai shugaban ƙaramar hukuman ya zo kafin ya bada damar a dauke su zuwa asibiti wanda al'ummma suka ki amincewa da umarni da ya bayar.
Acikin wadanda abun ya shafa akwai mai kitso da kuma ƴan mata da ƙananan yara.
SOURCE: SHAFIN RARIYA NA FACEBOOK
Daga Muhammada Dahiru Shugaba
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanda Matar Aure Da 'Yan Mata Bakwai Suka Mutu A Wurin Kitso A Jihar Neja"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?