
Yadda wani matashi ke hawa kan ginin Asbiti domin duba mahaifiyarsa data kamu da cutar Coronavirus/covid-19
Thursday, 23 July 2020
Comment
Wani matashi mai shekaru 30 mai suna Jihad Al-Suwaiti ya kasance yana ziyartar Dakin da aka kwantar da mahaifiyarsa wacce ta kamu da cutar Coronavirus.
Matashin Na hawa kan ginin Asbitin ne don ganin halin da mahaifiyasa ke ciki a lokacin da take kwance.
Inda ya ke hawa kan ginin asbitin ya zauna a kusa da tagar asbitin yana kallan mahaifiyarsa har zuwa lokacin da yaga ta fara bacci, wata majiya ta shaida cewa Matashin ya kasance yana haka a kullum har zuwa lokacin da mahaifiyarsa ta rasu a Alhamis din data gabata.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yadda wani matashi ke hawa kan ginin Asbiti domin duba mahaifiyarsa data kamu da cutar Coronavirus/covid-19"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?