
Wata Sabuwa: Mun gano wasu dake son tarwatsa Najeriya>>DSS
Monday, 27 July 2020
Comment
\
Hukumar ‘yansandan Farin kaya ta DSS ta bayyana cewa ta gano wasu manyan Mutane a Najeriya dake son tarwatsa kasar saboda son rai.
DSS tace ta gano hakanne inda wadannan mutane ke amfani da kalaman tunzura mutane da kuma amfani da matsalar tsaron Najeriya wajan cimma burinsu.
Me magana da yawun hukumar, Peter Afunanya ya bayyanawa manema labarai a wata sanarwa da ya fitar cewa ba zasu yi kasa a gwiwa ba wajan ganin sun hana wadannan mutane cimma burikansu.
Yace ‘yan Najeriya su ci gaba da gudanar da ratuwarsu yanda ta kamata amma su sanar da hukumar duk wani abu da basu ganemawa ba.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Wata Sabuwa: Mun gano wasu dake son tarwatsa Najeriya>>DSS"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?