
Wanda Ya Sha Fiya-fiya Don Bai Samu Ganin Maryam Yahaya Ba, Yau Dai Burinsa Ya Cika
Tuesday, 28 July 2020
Comment
Matashin da ya yi tattaki daga jihar Yobe zuwa jihar Kano domin ganawa da masoyiyarsa da yake matukar kauna wato Maryam Yahaya,
inda hakan ya ci tura daga karshe ya sha fiya-fiya domin bakin cikin rashin ganin nata.
Yau dai burin matashin ya cika inda ya yi tozali da masoyarshi har aka rangada musu hoto tare.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Wanda Ya Sha Fiya-fiya Don Bai Samu Ganin Maryam Yahaya Ba, Yau Dai Burinsa Ya Cika"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?