
Sun yi wa matar makwabci yankan rago bayan sun yi mata fyade
Friday, 24 July 2020
Comment
Gambo Isa ya ce matasan sun ketara gidan makwabcinsu, suka yi wa matarsa fyade, amma da suka lura ta gane dayansu, sai suka yi mata yankan rago don asirinsu ya rufu.
Yan sanda sun gano wayar hannun matar a wajen daya daga cikin matasan, aka kuma gano rigar da dayan ke sanye da ita a lokacin da suka kashe matar.
SOURCE: https://aminiya.dailytrust.com.ng/
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Sun yi wa matar makwabci yankan rago bayan sun yi mata fyade"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?