
Sai dana yi zina da maza 10 lokaci guda kafin a sanya ni a kungiyar asiri – Budurwa
Friday, 24 July 2020
Comment
Wata budurwa ‘yar kungiyar asiri mai suna Blessing David, ta bayyana yadda ta kwanta da maza guda goma kafin a bari ta shiga kungiyar asirin wacce suke kira da suna ‘Marine Girls’.
Blessing mai shekara 19, an gabatar da ita a helkwatar ‘yan sanda ta jihar Edo dake Benin City tare da wasu ‘yan fashi da makami guda 15, ‘yan kungiyar asiri guda 6, masu garkuwa da mutane guda 3 da kuma wadanda aka kama da laifin kisan kai guda 4.
Budurwar ta ce ta shiga kungiyar a shekarar 2019, kuma kwanciya da mazan yana daya daga cikin hanyoyi na shiga kungiyar.
A cewar ta:
“Sunana Blessing David, an kaddamar dani a cikin kungiyar asirin a shekarar da ta gabata. Na kwanta da maza guda goma a lokacin da zan shiga kungiyar.“
Haka wata ‘yar kungiyar asirin mai suna Ada Emeka, mai shekaru 16, ita ma ta bayyana cewa sai da ta kwanta da mazan guda goma kafin a bari ta shiga kungiyar.
SOURCE: PRESSLIVES.COM
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Sai dana yi zina da maza 10 lokaci guda kafin a sanya ni a kungiyar asiri – Budurwa"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?