
Rikici tsakanin ‘yan kasuwa da ‘yan sanda a Kano
Monday, 20 July 2020
Comment
An yi ba ta kashi tsakanin jami’an ‘yan sanda da ‘yan kasuwar Sabon Gari da ke jibar Kano.
Rikicin ya barke ne a daidai lokacin da ‘yan kasuwar ke gudanar da zanga-zangar kin mincewa da matakin Gwamnatin Jihar Kano na hana gudanar da kasuwanci a gefen titin kasuwar.
Karin bayani na tafe…
Source: https://aminiya.dailytrust.com.ng/
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Rikici tsakanin ‘yan kasuwa da ‘yan sanda a Kano"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?