--
NDDC: Majalisa ta ba Akpabio awa 48 ya fadi masu karbar kwangila

NDDC: Majalisa ta ba Akpabio awa 48 ya fadi masu karbar kwangila




Majalisar Wakilai ta ba wa Ministan Neja Delta Godswill Akpabio wa’adin sa’a 48 ya fallasa ‘yan Majalisar da suka karbi kwangiloli a Hukumar Kula da Yankin na Neja Delta.

Majalisar ta yi barazanar kai Akpabio gidan yari idan bai bayyana sunayen ‘yan majalisar da ya zarga da karbar kwangiloli a NDDC ba.

Akpbio ya yi zargin ne a ranar Litinin, lokacin da yake amsa tambayoyi a gaban Kwamitin Majlisar kan NDDC da ke binciken zargin ruf da ciki a kan Naira biliyan 81.5 a hukumar da ke karkashin ma’aikatarsa.

Karin bayani na tafe…

Source: https://aminiya.dailytrust.com.ng/

TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "NDDC: Majalisa ta ba Akpabio awa 48 ya fadi masu karbar kwangila"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?