Mutum na tuhumarka ka suma, ina ga Mala’ika a Kabari ko gaban Allah?>>Ustaz
Tuesday, 21 July 2020
Comment
A jiyane dai daraktan hukumar NDDC, Farfesa Kemebradikumo Pondei ya fadi ya suma yayin da ake tambayarshi yanda aka kashe Bidiyon Naira a ma’aikatar tasa.
Da daman ‘yan Najeriya sun mayar da martani akan Lamarin, inda wasu suka maidashi barkwanci.
Tauraron me fadakarwa a shafin sada Zumunta, Angry Ustaz ya bayyana cewa mutane na suma a yayin da mutane ‘yan uwansu ke musu tambaya kan laifin da suka aikata. Yace bai san abinda zai faru damu ba idan Mala’iku suka tambayemu a Kabari ba ko kuma idan muka tsaya gaban Allah.People are fainting when being questioned of their wrong doings by panel of fellow humans, I wonder what will happen to us when Angels question us in the grave or when we stand in front of the Almighty.— MUSTAPHA (@angry_ustaaz) July 21, 2020
Source: HUTUDOLE.COM
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Mutum na tuhumarka ka suma, ina ga Mala’ika a Kabari ko gaban Allah?>>Ustaz"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?