
Muna cikin wanda suka Kafa Najeriya dan haka ba zamu balle mubarwa bare ita ba>>Inyamurai
Tuesday, 7 July 2020
Comment
Kungiyar dake kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze ta bayyana cewa babu inda zata, Inyamurai sunanan cikin Najeriya ba zasu balle su kafa kasarsu ba.
Kungiyar ta yi kira ga masu fafutukar ganin an kafa kasar Biafra da su hakura, maimakon haka su koma neman yiwa Inyamurai Adalci da kuma samun wakilci a sauran gurare.
Kungiyar ta bayyana hakane ta bakin, mataimakin sakataren watsa labaranta, Mazi Chuks Igbegbu inda yace Iyaye da kakanninsu na cikin wanda suka samarwa Najeriya ‘yancin kai dan haka ba zasu barwa bare kasar ba saidai su a bar musu.
Hutudole
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Muna cikin wanda suka Kafa Najeriya dan haka ba zamu balle mubarwa bare ita ba>>Inyamurai"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?