Mun kashe Biliyan 26.27 akan kiwon Lafiya>>CBN
Monday, 20 July 2020
Comment
Shugaban babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele ya bayyana cewa sun baiwa Asibitoci da Guraren binciken kiwon Lafiya 20 kudin tallafi da suka kai Biliyan 26.27.
Yace Biliyan kudin sun fitone daga cikin Biliyan 100 da gwamnati ta ware ta baiwa bangaren Lafiya tallafi.
Ya bayyana hakane a wajan kaddamar da wani kwamitin kwararru da zasu duba yanda za’a kyara harkar kiwon Lafiya a Najeriya.
Yace jimullar asibitoci da guraren kiwon lafiya 27 ne suka nemi a basu tallafin Biliyan 67, daga cikinsu ne aka ware 20 din.
Source: HUTUDOLE.COM
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Mun kashe Biliyan 26.27 akan kiwon Lafiya>>CBN"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?